Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Idan Alla Ya jarrabi dan Adam da samu ko rashi...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe wata makaranta mai zaman kanta mai suna, Noble Kids Academy da ke Kwanar Dakata a karamar hukumar Nassarawa...
Equatorial Guinea ta kai wasan zagaye na 16 na karshe a gasar cin kofin Afrika, bayan ta doke Saliyo da ci 1-0 sakamakon da ya fitar...
Mai rike da kambun gasar cin kofin nahiyar Afrika, Algeria ta fice daga gasar, bayan da Ivory Coast ta caskarata da 3-1 a birnin Douala. Franke...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama mutanen da su ka yi garkuwa da wata ƙaramar yarinya mai suna, Hanifah Abubakar, ƴar kimanin shekara...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam da jin kai ta Human Right Network of Nigeria, Kwamared Karibu Yahaya Lawan Kabara ya ce, su na goyan bayan Kungiyar...
Ana zargin wasu matasa da satar Injin Generator a teburin mai shayi, yayin da su ka je domin shan shayi. Bayan an yi nasarar kama matasan,...
Wani dan kasuwa da ke sana’ar sayar da buhunan Goriba, mai suna Tasi’u Abubakar, a kasuwar gada da ke unguwar Rijiyar Lemo a jihar Kano ya...
Wata mata ta nemi mijinta ya sake a kotun shari’ar musulunci mai lamba biyu da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Halhalatul Kuza’i Zakariyya,...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a karamar hukumar Ungogo, karkashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, ta ci gaba da sauraron shari’ar Dagacin Dausayi da wasu...
Firayim Ministan Biritaniya, Boris Johnson, ya na shan matsi da daga ‘yan majalisar dokokin da suka fusata kan jerin kulle-kulle na Korona da ya karya ka’ida...
Kasar Jamus ta tabbatar da kamuwar mutane 112,323 a ranar Laraba, a sabon alkaluman kwana guda yayin da ministan kiwon lafiya ya ce, ba a kai...
Everton na nazarin zabin koci bayan yunkurin farko na Roberto Martinez ya ƙare cikin takaici, tare da Wayne Rooney da Frank Lampard yanzu a cikin tsarin...
Guinea ta kai wasan zagaye na 16 a gasar cin kofin Afrika a karo na farko duk da rashin nasara a wasanta na karshe a cikin...
Ɗaurarru da ke gidan ajiya da gyaran hali na Kurmawa a ƙaramar hukumar Birni da ke jihar Kano, sun gudanar da yabon manzon Allah (S.A.W) da...