Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu karkashin kulawar gwamnatin jihar kano tare da hadin gwiwar kungiyar likitoci ta kasa NMA ta kama wani likitan bogi...
Saurari shirin domin jin bautuwan da su ka shafi Nijeriya dama Duniya gaba daya. A yi sauro lafiya Download Now
Saurari shirin domin batutuwan da su ka shafi Nijeriya dama Duniya gaba daya A yi sauraro lafiya Download Now
Saurari Shirin domin batutuwa na siyasa da su ka shafi jihar Kano dama Nijeriya gaba daya A yi sauraro lafiya Download Now
A yayin da mahukunta suka tabbatar da cewar cutar Lassa ta shigo gari kuma Beraye da kazanta ne ke haddasa ta wakilin mu Yusuf Nadabo Ismail,...
Saurari shirin domin jin labarai da rahotanni masu fadakarwa, nishadantarwa da kuma ilmantarwa A yi sauraro lafiya Download Now
Saurari shirin domin batutuwan da su ka Nijeriya dama duniya baki daya A yi sauraro lafiya Download Now
Saurari shirin domin jin batutuwa da su ka shafi Kano dama Nijeriya baki daya. A yi sauraro lafiya. Download Now
Tsohon shugaban kungiyar musulmai masu larurar idanu ta kasa reshan jihar Kano, Bashir Idiris, ya yi kira ga sababbin shuwagabannin kungiyar da su kasance masu rikon...
Kwararriyar likita a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano (AKTH), Farfesa Hadiza Galadanci, ta ja hankalin al’umma da su kara himmatuwa wajen kulawa da tsaftace muhallin...
Hukumar Bunksa aikin gona ta Jihar Kano (KNARDA) ta ce za ta bi diddigin wadanda tabawa tallafin noma domin tabbatar da an cimma burin da a...
Shugaban karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano’ Kabiru Ado Fanshekara, ya ce samar da kungiyoyi a cikin al’umma ya na kawo gagarumar cigaba da samun nasara...
Babbar kotu dake zaman ta a birnin tarayyar Abuja ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Maryam Sanda wadda ta kasha mujin ta tun a...
Limami a masallacin Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara a jihar Kano, Malam Abubakar Shu’ibu Abubakar, jim kadan bayan idar da sallar juma’a a...
Limamin babban masallacin juma’a a karamar hukumar Warawa Malam Isah Usman, ya ja hankalin al’ummar musulmi mawadata kan wajabcin fitar da zakka domin samun tsira a...