Asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano, ya ce zai gudanar da kwarya-kwaryar bita ga dukannin ma’aikatan sa yadda za su gudanar da ayyukan su sakamakon zargin...
Al’ummar kananan hukumomin Gwale da Dala da kuma Ungoggo dake jihar Kano sun bukaci kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, CP Habu Ahmad Sani, da ya kara yawan...
Shugaban karamar hukumar Wudil, Alhaji Sale Kausani, ya ce karamar hukumar za ta mayar da hankali wajen inganta harkokin lafiya da tsaftar muhalli domin inganta kiwon...
Rundunar ‘yansandan jihar Katsina, ta ci alwashin kawo karshen ta’addanci a fadin jihar Katsina baki daya. Kakakin rundunar, SP Gambo Isah ne ya tabbatar da hakan...
A binciken da kungiya lura da harkokin lafiya ta kasa (Nigerian Health Watch) ta gudanar ta ce a asibitocin hukumar lafiya a matakin farko na kananan...
Mai unguwar ‘Yan Kusa dake yankin karamar Hukumar Kumbotso Mallam Dan Lami Adamu, ya ja hankalin al’umma musamman ma wadanda suke amfani da Rijiya da su...
Saurari shirin domin jin batutuwa da su ka shafi Siyasar jihar Kano dama Nijeriya gaba daya Download Now
Saurari shirin domin jin labarai masu fadakarwa, ilimantarwa da kuma Nishadantarwa. A yi sauraro lafiya Download No
Shahararren mai shirya fina-finan Hausar nan Sani Ali Abubakar Indomie ya bayyana cewa wa’azi da fadakarwa sune ayyukan da suke yi a fina-finan Hausa da suke...
Tsohon daraktan ma’ikatan jinya a asibitin kwararru na Murtala Muhammad a jihar Kano, Yusuf Yakubu, ya ja hankalin al’umma da su kauracewa yin amfani da kayayyakin...
Shugaban Kungiyar Zumunta da take a unguwar Ja’en cikin karamar hukumar Gwale a jihar Kano, Abubakar Muhammad, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta...
Wasu iyaye tsofaffi ‘yan kimanin shekaru 70 zuwa 80 sun bayyana cewa da su yi yawo zuwa gidan makwabta ko kuma a cikin unguwanni sun gwammace...
Karar bindigar Baturen ‘yansanda ya yi sanadiyar saka mai Unguwar Sansanin Alhazai, Bashir Aliyu Dan Kano yin gudawa. Mai Unguwar ya bayana haka ne a gurin...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba uku (3) karkashin mai shari’a Ahmad Tijjani Badamasi ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wani mutum...
Al’ummar yankin Tudun Rubudi sabuwar Gwammaja, sun koka cewar har yanzu gurbataccen ruwa suke sha sakamakon fashewar bututun ruwa da masu rijiyoyin burtsatse su ke binnewa...