Kungiyar kwallon kafa ta Abia Warriors ta sanar da daukar sabbin ‘yan wasa hudu gabanin kakar wasan 2022 da 23. Gogaggen mai tsaron gida, Femi Thomas...
Gwamna Gboyega Oyetola, ya rantsar da sabbin zababbun shugabanni da kansilolin kananan hukumomin jihar Osun. An zabi sabbin shugabannin kananan hukumomin ne a zaben da hukumar...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar ta kama wasu ‘yan Caca da al’ummar wata unguwar ke zargin bata tarbiyar ‘ya’yan su. Daya daga cikin...
Al’ummar unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka dangane da sun wayi gari ana yanka filayen su ba tare da sanin...
Cibiyar yada labarai ta kasa da kasa (IPC) ta bayyana cewa ta damu da rufe wasu kafafen yada labarai da gwamnatin jihar Zamfara ta yi. IPC...
Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta kasa, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce, mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda ba su...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta kama wasu da ake zargin ‘yan Dije ne sun kuma dako kayan kidan na Dijen sun shiga sawun ‘yan Takutaha...
Dagacin Dorayi Babba da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, Alhaji Musa Badamsi Bello, ya ce, iyaye sai sun rinka kula da tarbiyar ‘ya’yansu, sannan...
Kungiyar Flamingos ta Najeriya ta ce za ta nemi gurbi a matakin daf da na kusa da karshe a gasar cin kofin duniya ta mata ta...
Yayin da zaben 2023 ke kara karatowa, Mai martaba sarkin Kano na 14, Sanusi Lamido Sanusi na biyu, ya bayyana jam’iyya daya tilo da ya ke...
An rantsar da Abiodun Oyebanji na jam’iyyar All Progressives Congress, APC a matsayin gwamnan jihar Ekiti. Oyebanji ya yi rantsuwar kama aiki a gidan gwamnatin jihar...
‘Yan sandan Greater Manchester (GMP), sun tabbatar da kama dan wasan gaban Manchester United, Mason Greenwood, bisa zargin ketare beli. A halin yanzu dai matashin mai...
Ɗalibin Jami’ar Usmanu Ɗanfodio, Usman Abubakar Rimi, Dake ajin ƙarshe yana karantar aikin Likita ya rasu a ranar Laraba. Rahotanni sun bayyana cewa, an yi Jana’izarsa...
Kungiyar kwallon kafa ta Flamingos ta Najeriya ta farfado daga rashin nasarar da ta yi a ranar farko da ta yi a hannun Jamus a gasar...
Limamin masallacin Juma’a na Hidaya da ke unguwar Zoo Road, a karamar hukumar Birni da ke jihar Kano, Mallam Kamal Inuwa, ya ce, akwai bukatar mutum...