Tshohon shugaban ma’aikata na jihar Kano, Alh Umaru Muhammad Kankarofi, ya yi kira ga iyaye da su jajirce wurin biyawa ‘ya’yan su kudin makarantun islamiyya na...
Saurari shirin Baba Suda na yau Litinin 06 05 2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Gezawa Alhaji Isyaku Ali Danja yace ana so a siyasantar da harkar masarautar ne kawai ake yunkurin rarraba masarautar Kano,...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta umarci kwamatin da ta kafa akan daga darajar Sarakunan yanka na Jihar da ya kawo mata rahotansa a gobe Talata. Da...
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Litinin 06-05-2019. A tashar DALA FM 88.5
A duk lokacin da watan azumin watan Ramadan ya zo malamai kan gabatar da tafsiran al’kur’ani mai girma, hakan abin yake a nan Kano ana gabatar...
Shugaban makarantar Zinatul Islam wa tahfizil kur’an dake Rafin Malam a karamar hukumar Ungogo, Ahmad Isma’il Ibrahim, ya yi kira ga daliban makarantar da su kiyaye...
Kungiyar bunkasa ilimi da cigaban demokradiyya da samar da daidaito a zamantakewa SEDSAC, ta yi kira ga ‘yan kasuwa da su ji tsoron Allah wurin kaucewa...
10:54 Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake Gadon Kaya, Dr Abdullah Usman Umar, ya ja hankalin al’umma da su kaucewa mumunar dabi’ar nan ta...
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Juma’a da karfe 10:30 na dare a tashar Dala fm 88.5.