Acikin shirin Baba Sudan a ranar jumu’a kunji cewa aljanu sun bude kamfanin sukari a Legas inji wata mata da ake bi bashi. An kama wani...
Shugaban kungiyar cigaban dalibai da al’ummar garin Gasau dake karamar hukumar Kumbotso, Abubakar Mu’awiyya Gasau, ya yi kira ga al’umma da su rinka taimakon junan su...
Shugaban makarantar nazari da binciken magungunan gargajiya dake nan Kano, Dr Yakubu Mai Gida Kachako, ya yi kira ga gwamnatin jiha da ta kara kaimi wajen...
Shugaban kungiyar ‘yan kishin kasa Concerned Citizens, Nasiru Sulaiman Abdulkarim, ya bukaci daidaikun kungiyoyin al’umma da su dage wajen cigaba da agazawa marasa karfi a wannan...
Shugaban karamar hukumar Dala, Kwamrade Ibrahim Ali Yantandu, ya ce karamar hukumar ta kashe sama da Naira miliyan 68, wurin gyara dakunan kwana guda bakwai a...
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Juma’a 17-05-2019. A tashar Dala FM 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Babbar kotun jiha mai lamba goma sha hudu karkashin justice Dije Abdu Aboki ta sanya ranar sha-hudu ga watan gobe, don yin hukunci kan wata shari’a...
Babban sakataren zartarwar cibiyar inuwar musulmin Nigeria, farfesa Salisu Shehu, ya shawarci musulmai a kasar nan da su kara zage dantse wajen fito da kyawawan dabi’un...
Mutumin Nan Aminu Inuwa wadda ake tuhuma da hallaka matarsa ya kuma bunneta cikin dare a gidansa dake unguwar dorayi a karamar hukumar gwale, ya ce...
Na’ibin limamin masallaci masjid Ibadurrahman dake Ja’en Shago tara malam Muhammad jaen yayi kira ga al’umma baki daya da suri ka tallafawa marayu duba da irin...