Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Anas Isa dan shekaru 22, mazaunin unguwar Zangon Dakata, wanda ake zargida hada baki...
Jami’an gidan gyaran hali na Kurmawa dake nan Kano sun cafke wata budurwa mai suna Zainab Musa ‘yar kimanin shekaru 20 mazauniyar unguwar Hotoro Dan Marke...
Wannan al’amari dai ya faru ne a ranar biyar 5 ga watan Mayun shekara ta 2019 da muke ciki, inda wani mutum mai suna Zahraddin Ado...
Kotun majistiri mai lamba 35 dake nan Kano, karkashin mai shari’a Sanusi Usman Atana ta yanke hukuncin daurin watanni 20 babu zabin tara ga wani mutum...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa zata yi garanbawul ga tashoshin daukar fasinjoji dake fadin jihar Kano, domin kara inganta su da kuma samar da tsaro...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 3 karkashin jagorancin mai shari’a Ahmad Tijjani Badamasi ta wanke matar nan Sadiya Abubakar mazauniyar unguwar Medile dake karamar hukumar...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta tabbatar da cafke wasu matasa su goma sha bakwai 17 wadanda ake zargi da kai hari ga jami’an rigakafin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu mata 6 a gaban kotu, bisa zargin su da aikata caca. Tun da farko dai ‘yan sanda...
Kwararren lauyan nan da ya yi fice a bagaren shari’ar addinin musulunci Umar Usman Dan Baito ya shawarci gwamnatin jihar kano da ta sauyawa tashar manyan...
Hukumar ilimin bai daya ta jihar kano SUBEB ta ce za ta fara da daukar wadanda suka fi yawan maki ne a jarrabawar data shiryawa masu...