Hukumar samar da katin dan kasa a Nijeriya ta ce nan gaba kadan za ta fara daure duk wani mutum da bai mallaki katin dan kasa...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta yi nasarar tarwatsa gidan wata mata da ake zargin ta na kawalcin maza da mata a unguwar Danbare, inda aka...
Saurari shirin Hangen Dala na ranar Juma’a 17/01/2020 tare da Ahmada Rabi’u Ja’en, domin jin cikakken shirin akan labaran da su ka shafi siyasar Kano dama...
Saurari shirin Baba Suda na ranar Juma’a 17/01/2020 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki domin jin cikakke shirin A yi sauraro lafiya Download Now
Wasu daga cikinn masu gudanar da sana’a a filin fakin na kasuwar Muhammad Abubakar Rimi wanda aka fi sani da Sabon Gari a jihar Kano sun...
Kakakin Rundunar Yansandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna, ya bayyana cewar tuni sun kamo dansandan da wata Dattijuwa a karamar hukumar Dambatta ta yi korafin kan...
Shugabannin Kungiyoyin Direbobin motocin haya reshen kantin Kwari a jihar Kano Sun yabawa kokarin Kwmishinan ‘Yansandan Kano CP Habu Ahmad Sani, wajen cigaba da inganta harkokin...
wadannan dama karin wasu labaran duk acikin Baba Suda na ranar Alhamis tare da Aliyu Wali Download Now A yi sauraro lafiya
Limamin masallacin Shehun Borno dake jihar Borno, Ali Adam Gwani Usman Abdulkadir Maiduguri, ya yi kira ga al’umma da su mayar da kai wajen yin ibada...
Shirin Hangen Dala na ranar Alhamis tare da Abdulkadir Yusuf Gwarzo, saurari shirin domin jin labaran da su ka shafi siyasa tun daga jihar Kano harma...