Gwamnatin tarayya ta kara farashin man fetur daga 123 zuwa 143. Farashin a baya ya na 121.50 a ka dawo da shi zuwa 123.50 wanda a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani mutum mai suna Zurfalanu a kotun majistret mai lamba 18 karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Idris bisa...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dake kasar Andulisiyya ta kaddamar da sabuwar kungiyar bangaren mata. Los Blancos ta kamala sayen kungiyar Tacon a kan kudi...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta kamala daukar dan wasan bayan Paris Saint-Germain Tanguy Kouassi. Bayern ta tabbatar da cewa dan wasan mai shekaru 18...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Fernandes Bruno ya yi wasa 12 a kungiyar sa ta Manchester United ba tare da an karya masa...
A na zargin wasu matasa maza da mata su na zaune a majalisar hira sun yanke hukuncin daura auren wani saurayi da budurwa nan take. Al’amarin...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA, ta rantsar da sababbin shugabannin kungiyar karkashin Hon. Jusctice Nasiru Saminu. Rantsuwar kama aikin ta gudana ne ranar...
Mai horas da Liverpool Jurgen Klopp ya ce a kaka mai kamawa zai mayar da hankali ne ta bangaren farmaki a gaba maimakon tare baya. Klopp...
Yar wasan kwallon kafa ta kasar Netherland kuma yar wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Vivianne Miedema ta lashe yar wasan gwarzuwar shekara ta mata....