Dakarun rundunar ta musamman su na kan hanyar zuwa garin Shimfida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina, a lokacin da ‘yan bindigar suka bude musu...
Kungiyar malaman jami’o’I ta Najeriya (ASUU) ta ce ba za su koma aji ba, ko da gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin bude makarantu, yayin da...
‘Yar wasan rawa a kan takalmin taya na kankara Ekaterina Alexandrovskaya, wadda ta fafata a wasan Olympic ta mutu a ranar Juma’a. ‘Yar wasan mai shekaru...
Jarumi kuma mai shirya fina-finai a masana’antar shirya fina-finan ta Kannywood, Abdul’azeez Muhammad Shareef da a ka fi sani da Abdul M Shareef ya ce rashin...
Wani matashi a garin Auchi dake jihar Edo ya datse kan abokin sa sakamakon yaji labarin cewa wani kanin sa daga kasar Afrika ta Kudu zai...
Rundinar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wasu matasa da su ka yi yunkurin yin garkuwa da wata mata a karamar hukumar Taura. Kwamishinan...