Santi Cazorla has agreed to join Al Sadd following the expiration of his Villarreal contract. Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Villareal, Santi Cazorla, ya amince...
Wasu ma’aikatan rodi da ke unguwar Sharada a jihar Kano sun koka a kan yadda kamfanin ya rike musu hakkokin su bayan ya dakatar da su...
Hukumar shirya gasar cin kofin duniya na kwallon Kurket ta dakatar da gasar ta bana mai taken T20 na wannan shekarar sakamakon cutar Corona. Shugaban kwamitin,...
Kasancewar sallah ta gabato hakan ya sanya hada-hadar kasuwancin dabbobi a birnin Kano da kewaye, sai dai kuma a bana rakuma sun fi yawa a kasuwannin...
Hukumar KAROTA ta ce sai da kwamatin share dukannin tebura ko kayayyakin da a ka kafa ba bisa ka’ida ba a kan hanya a Sabon Gari...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da gyara kafin kudin bana na shekara dubu biyu da ashirin. Amincewar a ya biyo bayan kawo rahoton kwamitin na...
Wani matashi ya gurfana a rukunin kotunan shari’ar musulunci da ke kofar Kudu a kan zargin sata a wani babban kantin sayar da kayayyaki da ke...
Karon farko kenan a tarihi da ba za a gudanar da bikin bayar da kyautar Ballon d’Or ba da, ake bawa gwarzon dan kwallon duniya. Mujallar...
Shugaban Hukumar Raya Yankin Niger Delta (NDDC) Daniel Pondei ya yanke jiki ya fadi a lokacin da ake tsaka da gabatar masa da tuhuma, kan almubazzaranci...
‘Yan bindiga sama da dari sun kai hari a garuruwan Kerawa, Rago, Zariyawa da Marina da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Al’amarin ya faru...