Gwamnatin Najeriya ta ce ‘yan kasar da annobar korona ta rutsa da su a kasashen ketare, 6,317 ne aka mayar da su gida. gwamnatin kasar ta...
Fadar shugabancin kasa a Najeriya ta ce shugaba Muhammadu Buhari ne kadai ya ke da hurumin sallamar manyan hafsoshin tsaron kasar. Wata sanarwa da mashawarcin shugaban...
Majalisar wakilan Najeriya, ta bawa ministan raya yankin Niger Delta Godswill Akpabio , wa’adin sa’o’I 48 da ya bayyana sunayen ‘yan majalisun da ya ce sun...
Hukumar lura da cibiyoyin lafiya da asibitoci ma su zaman kansu a Kano (PHIMA) ta rufe wani dakin shan magani dake unguwar Rafin Dan Nana a...
Bayern Munich za ta fafata da Marseille a wani wasan sada zumunci da za su yi a ranar 31 ga watan Yuli. Wasan dai Bayern za...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Takai, Musa Ali Kachako ya gabatar da kudurin gyaran makarantar kimiyya da fasaha da ke karamar hukumar Takai. Hon. Musa...
Mai horas da Liverpool Jurgen Klopp ya ce ranar da Liverpool za ta daga kofi a ranar Laraba zai zama babban tarihi a rayuwar sa. Kusan...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Karaye Nasiru Abdullahi Dutsen Amare, ya gabatar da kudirin yin hanya a yankin Karaye, hayanyoyin sun shafi yankunan kwanar Kafi...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar gwamnatin jihar Kano kan mikawa zauren majalisar dattawa bukatar yarjejeniyar da ke tsakanin gwamnatin jihar Kano da kasar...
Mai horas da Arsenal Mikel Arteta ya ce ya na da kwarin gwiwar cewa dan wasan sa Pierre-Emerick Aubameyang zai ci gaba da zama a Arsenal....