Real Madrid ta kawo karshen gasar La ligar Spain ta shekarar 2019/2020, bayan da ta samu a hannun Villarreal da ci 2-1. Karim Benzema ne ya...
Mahukunta sun dakatar da ‘yar wasan tseren gudun famfalaki ta kasar Amurka, Deajah Stevens daga halartar wasannin tsalle-tsale da guje-guje na kasar Tokyo wanda za a...
Kasar Ingila da Wales za su fafata a wasan sada zumunci a ranar 8 ga watan Oktoba a filin wasa na Wembley. Sai dai wasan za...
Kungiyar dalibai ta kasa reshen jihar Kano (NANS) ta baiwa ma’aikatar ilimi wa’adin kwanaki 7 da ta tsayar da ranar da za a koma makarantu a...
Gwamnatin tarraya ta amince da tsarin sarrafa shara da robobi da nufin bunkasa tattalin arziki Nijeriya da kuma samarwa matasan kasar aikin yi. Ministan muhalli, Alhaji...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce, dakarun Operation Sanity na Rundunar sojojin kasar nan sun samu nasarar kashe ‘yan bindiga guda shida a jihar Zamfara. Mukaddashin...
Wata babbar kotun jihar Kano da ke zaman ta a karamar hukumar Ungoggo ta yanke hukuncin dakatar da kansilolin karamar hukumar Rogo daga daukar duk wani...
Kungiyar shirin lafiya ta jihar Jigawa da ke aiki da tallafin hukumar raya kasashe ta Birtaniya DFID ta gudanar da horo ga ‘yan jaridar Jihar kan...
Kungiyar masu noman shinkafa ta kasa RIFAN ta ce har yanzu a na ci gaba da bai wa manoma bashin kayan aikin noman shinkafa ga wadanda...
Kwamitin yakar cutar Corona a jihar Kaduna ya ce, ma’aikatan lafiya Dari da Arba’in da Daya ne su ka kamu cutar Corona, tun daga watan Afrilu...