Wata gobara da tashi a gidan wutar lantarki dake Dan Agundi a karamar hukumar birni a jihar Kano a na zargin ta kona wasu muhamman kayayyaki....
Kwamandan hukumar Hisba na karamar hukumar Tarauni, Malam Auwalu Dogara ya ce, rashin samun cikakken hadin kai ga al’umma, yayin da su bakin aiki. Malam Auwalu...
Kotunan Majistri Arba’in da Hudu da ke rukunin kotunan Nomansland a Kano sun koma bakin aiki ka’in da na’in, sakamakon umarnin da babban jojin jihar Kano,...
Hukamr tace fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta ce daga yanzu duk wani mai wakar yabon fiyayen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) sai ya nemi izinin...