Fitaccen jarumin masana’antar Bollywood a kasar Indiya, Amitabh Bachchan, ya kamu da cutar Corona bayan gwaji da a ka yi masa a yau Asabar. Jarumin wanda...
Liverpool ta yi wasa 58 ba tare da ta yi rashin nasara a gida ba a gasar Firmiya ta bana wanda kwallo daya da dan wasan...
Matashin mai suna Cieren Fallon kuma dan tsohon zakaran tseren wasan Doki na Jockey Kieren, ya lashe gasar da mahaifin sa har ya kamala gasar tseren...
Mai rike da kambun gasar tseren takalmin taya a kan kankara, Lara van Ruijven ta mutu sakamakon wata cuta da ta kama ta. ‘Yar wasan mai...
Tsohon dan wasan bayan kungiyar kwallon kafa ta Leeds United, Jack Charlton ya tunkuyi turbaya ya na da shekaru 85. Jack Charlton wanda ya taba lashe...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta West Ham United, Michail Antonio ya zama dan wasa na farko a wannan lokacin da ya zura kwallaye hudu a...
Kungiyar kwallon kafa ta Norwich City ta tsunduma zuwa ajin rukunin ‘yan dagaji na Championship bayan da West Ham ta lallasa ta da ci 4-0. A...