Shugaban asibitin musulmai da ke Tudun Wada a jihar Kaduna Shehu Abdulmumini Makarfi ya ce, akwai yiwuwar gwamnati ta fara amfani da masarautun gargajiya wajen ganin...
Wani malamin makaranta da ake zargi da yin fyade ya sake gurfana a gaban babbar kotun jihar Kano da ke zaman ta a kan titin Mila,...
Wani matashi mai sana’ar Dankali dake unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso ya kubuta daga hannun wani mutum da ake zargin dan damfara ne yayi yunkurin...
Mai unguwar Danbare da ke karamar hukumar Kumbotso Saifullahi Abba Labaran ya ce, sakamakon titin Ring Road da a ke yi tun daga sabon titn Dorayi...
Kwamatin tantance Malaman makarantu na hukumar ilimi a matakin farko a Jihar Jigawa, ya bankado ma’aikatan da su ka yi manyan laifuka su kimanin 512 a...
Kungiyar tausayawa da tallafawa mabukata wato Empathy Foundation ta ja hankalin al’ummar musulmi da su zage dantse wajen aikata ayyukan alkheri a wadannan kwanaki goma da...
Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta jihar Kano (SACA), ta ce, gwamnati za ta kara inganta asibitocin jiha tare da sanya kayan gwaji...
Gwamnatin tarayya ta ce, akalla al’ummar kasar nan miliyan goma sha takwas ne suke fama da nau’ikan cutar hanta wato Hepatitis. Shugabar shirin dakile cututtuka da...
kungiyar kwallon kafa ta Valencia ta nada Javi Gracia a matsayin sabon mai horas da ita na tsawon shekaru biyu a cikin kwantiragin da su ka...
Tsohon Kocin Manchester United, Alex Ferguson ya ce Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya sa ya farka daga bacin da yake yi sakamakon sanar da shi lashe...