Majalisar dokokin jihar Kano ta gabatar da kudirin dokar taimakekeniya a fannin lafiya domin yi masa kwaskwarima. Sake fasalta Kudirin taimakekeniyar na fannin lafiya ya biyo...
Firem Ministan kasar Burtaniya Borris Johnson ya ce, za su bada agajin gaggawa ga ma’aikatan da ke kula da marasa lafiya domin kaucewa cin zarafi yayin...
Sarkin Karaye, Alhaji Dr Ibrahim Abubakar II, ya amince da nada limaman masallatan juma biyu tare da mataimakan su uku. Cikin Limaman da a ka amince...
Shugaban ‘yan kasuwar dabobi a Kofar Ruwa, Alhaji Auwalu Muntari Sagagi, ya ja kunnen ‘yan kasuwar dabbobi cewa da su sanya tsoron Allah (S.W.T) a cikin...
Shugaban kungiyar manoman Masara, sarafatawa tare da kasuwancin ta (MAGMAPAN) wato Maize Growers Processors and Marketers Association of Nigeria a jihar Kano, Yusuf Ado Kibiya ya...
Wani wanda ba a iya gano ko wanene ba a kasar Faransa ya harbe kanin dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur, Serge Aurier, har...
Shugaban kasuwar sayar da dabbobi da ke kofar Na’isa a karamar hukumar Gwale, Alhaji Abdullahi ya ce, cutar Corona ta taimaka wajen tsadar dabbobi a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe, birnin Damaturu, ta gurfanar da wani magidanci a shelkwatar rundunar bisa laifin haikewa ‘yar sa har ta samu juna biyu. Magidancin...
Kotun majistret da ke garin Gano a karamar hukumar Wudil, ta hukunta mai unguwar Rege bisa samun sa da dukan bakin wani mutum lokacin da sabani...
Kotun majistret mai lamba 18, karkashin mai Shari’a Muhammad Idris ta aike da wata mata gidan gyaran hali. Matar mai suna Amina Haruna ana zargin ta...