Majalisar dattijai ta ce a makon gobe ne za ta sanar da matsayar da ta dauka kan batun daukar ma’aikatan da gwamnatin tarayya za ta yi...
Firem Ministan kasar Ingila, Boris Johnson ya tabbatar da cewa ‘yan kallo a kasar za su dawo su ci gaba da kallon su a cikin filayen...
Wani abun fashewa da a ke zargin bom ne ya yi sanadiyyar mutuwar kananan yara 6 yayin da kuman wasu yara 5 su ka jikkata a...
Gwamnan jihar Kaduna Malan Nasiru El-Rufa’i ya umurci ma’aikatan gwamnatin jihar su koma bakin aiki a ranar Litinin, 20 ga watan Yulin 2020, bayan kwashe watanni...
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya kalubalanci wani rahoto da ya danganta shi da takarar shugabancin kasar nan a shekarar 2023. Jaridar Daily Independent ta ranar...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawallen Maradun ya yi kira ga Shugaban kasa Muhammad Buhari da ya goyi bayan sulhu da mahara da kuma gwamnonin arewa maso...