Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi kwafin takarda daga gwamnatin jihar, wadda take dauke da bukatar majalisar ta sake yin kudirin dokar masarautun Kano kwaskwarima, domin...
Dan wasan gefen Bayern Munich, Leroy Sane ya ce shi fa ya na da dangantaka mai karfi da tsohon mai horaswar sa Pep Guardiola duk da...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool kuma kyaftin, Steven Gerrard ya ce a lokacin da Luis Suarez yake taka leda a Liverpool ba ya...
Kungiyar da ke bibiyar kasafin kudi da aiwatar da shi ta PMP ta horas da ‘yan jaridu da kungiyoyin fararen hula a jihar Jigawa kan yadda...
Dan wasan tsakiyar kungiyar Real Madrid, Luka Modric ya jaddada cewa kungiyar sa za ta iya samun nasarori ba tare da Cristiano Ronaldo ba. Modric ya...
Wani mutum mai suna Malam Nura Sani wanda ya kwashe fiye da shekaru 15 ya na yanka naman rakumi ya ce, idan har mutum ya san...
Shelkwatar hukumar Hisba da ke Sharada ta ce a baya sun fuskanci matsalolin biyan albashi ga ma’aikatan da basa zuwa aiki ko kuma ba sunayen su...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta gina titi daga garin Gagarawa zuwa Kunyawa zuwa Tashar Danbuturiya da Figi Kwanar Danlabbo zuwa...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta daga darajar asibitin kula da lafiya a matakin farko na karamar hukumar Kibiya zuwa babban...
Wani yaro dan shekaru 6, mai suna Ammar Nafi’u, a na zargin ya fada kududdufi a unguwar Gidan kuka da ke Dorayi Karama a karamar Hukumar...