Hukumar gasar kwallon kafa ta kasar Italiya ta dakatar da dan wasan bayan kungiyar Lazio Patric sakamakon gartsa cizo da ya yi wa dan wasan kungiyar...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila ta dakatar da dan wasan tsakiyar kungiyar Tottenham, Eric Dier har tsawon wasanni hudu tare da cin sa tarar Fam...
Wasu daga cikin ‘yan wasa 6 ciki harda mutum hudu wadan da ba ‘yan wasa ba sun kamu da cutar Corona bisa gwajin da a ka...
Hukumar shirya gasar kwallon lambu ta Golf na Ryder Cup ta sanar da dage gasar ta bana wanda a ka shirya za a gudanar a kasar...
Hukumar hana fasakauri wato Custom shiyar jihar Kano da Jigawa ta ce, ta kama Shinkafa da Taliya, na kimanin Milyan Hamsin, a kasuwar Singa da ke...
Hukumar tsara birane ta jihar Kano (KNUPDA) ta ce ba za ta lamunta ba, a kan mutunen da su ke yin gini a kan magudanen ruwa...
Al’ummar yankin Dantsinke a karamar hukumar Tarauni dake jihar Kano, sun koka a kan yawan ambaliyar ruwa da yake ci mu su tuwo a kwarya, musamman...