Kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan ta dauki dan wasan kungiyar Real Madrid Achraf Hakimi. Dan wasan mai shekaru 21 dan kasar Moroco ya rattaba kwantiragin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu mutane biyar a gaban kotun Majistret mai lamba 18 karkashin mai shari’a Muhammad Idris, da ke unguwar...
Ana zargin wani matashi ya haikewa wata matashiya bisa yardar ta har ta kai sun samu juna biyu. Inda iyayen yarinyar su ka damka su a...
Biyo bayan rahotannin da a ka gabatar a fadar gwamnatin Kano na samun nasara a kan yaki da Corona a Kano gwamnatin jihar Kano ta sanar...
Wani mai goge-goge a dakin gwajin jini, anyi zargin ya dauki jinin wani matashi ya kuma rubuta masa sakamakon gwajin saboda ainihin mai gwajin gwajin jinin...
Limamin masallacin juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad yankaba ya ce, matasa su rinka rungumar dabi’u na gari ta hanyar koyi...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar kullen lockdown a fadin jihar baki daya. Daga fadar gwamnatin Kano wadda ta sanar da janye dokar sakamakon nasarorin da...