Gwamnatin jihar Kano ta ce yunkurin rage tafiye-tafiyen kasashen waje domin neman maganin cutar Cancer na daya daga cikin dalilin gina cibiyar kula da ma su...
Yariman Kano, Alhaji Lamido Abubakar Bayero ya yi kira ga matasa da su rinka bawa harkokin wasanni muhimmanci ta hanyar da za ta taimaka mu su...
Kungiyar kwallon kafa ta Brighton and Hove Albion na daf da daukar dan wasan tsakiyar Liverpool, Adam Lallana a matsayin kyauta. Kwantiragin Lallana wanda a ke...
Shugabannin kasashen Kungiyar bunkasa tattalin arzikin yammacin Afrika ta ECOWAS sun ce za su ci gaba da tattaunawa kan matakan dakile tashe-tashe hankula da ke tunkarar...
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta biya Naira dubu sittin ba a matsayin kudaden fita ga matasan da suka amfana da shirin N-Power kamar yadda...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta umarci tsohuwar ministar man fetur na kasar nan Diezani Alison-Madueke da ta gurfana gaban ta domin kare kan...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce, cikin mako guda da ya gabata dakarun kasar nan sun kashe ‘yan ta’adda da dama a sassa daban-daban na kasar...
Mahaifin gwamanan jihar Kwara, kuma mutumin da ya fara zama lauya a arewacin Nijeriya, Abdurrahman Abdurrazak ya rasu. Alhaji Abdulganiyu Folorunsho Abdulrazak SAN, marigayin, a cikin...