Zakarar gasar Firimiyar kasar Ingila, Liverpool ta zama ta biyu a gasar wadda ta kare da maki 99 a tarihin gasar bayan da ta doke Newcastle...
Dan was an tsakaiyra kungiyar Manchester City, Kevin de Bruyne ya kamo tsohon dan was an Arsenal, Thierry Henry a matsayin wanda ya fi tallafawa a...
Dan was an gaban Leicester City, Jamie Vardy ya zama dan wasa na farko a gasar wanda ya lashe kyautar takalmin Gwal na Golden Boot mafi...
Manchester United ta sami tikitin zuwa gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai bayan da ta lallasa Leicester City da ci biyu da nema a filin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fito da kotun tafi da gidan ka da za ta rinka hukunta wadanda basa bin dokar sanya safar baki da...