Mai horas da Manchester City, Pep Gurdiola ya ce haduwa da Jurgen Klopp da kuma Liverpool su ne babban kalubalen da ya taba fuskanta a aikin...
Kungiyar Napoli ta kasar Italiya ta dauki dan wasan gaban Nijeriya, Victor Osimhen a kan kudi Yuro miliyan 50. Dan wasan mai shekaru 21 wanda ya...
Tsohon Kfatin din kasar Kamaru wanda a ka fafata da shi a gasara cin kofin duniya na shekarar 1990, Stephen Tataw ya mutu. Stephen Tataw mai...
Babban jami’in gudanarwa kamfanin da yake rike da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Peter Moore zai ajiye aikin sa a a karshen watan Agusta bayan da...
Babban limamin masallacin juma’a na Uhud da ke unguwar Mai Kalwa ƙaramar hukumar Kumbotso Dr. Khidir Bashir ya ce, annobar cutar korona ta haifar da matsaloli...
Limamin masallacin Abdullahi bin Abbas dake unguwar Sani Mainagge, Malam Abubakar Abdussalam, ya ce duk abun da al’umma za su yin a harkokin rayuwa dole ne...
Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ja hankalin al’umma da su ci gaba da addu’o’I, domin kawar da annobar Corona da har yanzu a ke...
Lamamin masallacin Juma’a na unguwar Sharada a karamar hukumar birni a jihar Kano, Sheikh Muhammad Albaharu ya ce wanda Allah ya horewa yin layya ya taimaka...
Limamin Masallacin juma’a na alfur’an dake Nassarawa GRA a jihar Kano, Dr. Bashir Aliyu Umar hankalin al’umma ya yi da su mayar da hankali wajen layya...
Limamin masallacin unguwar Dakata, Malam Salisu Khalid Na’ibi, ya ja hankalin al’ummar musulmi a kan komawa bisa turbar ma’aiki (S.A.WA) wanda Ubangiji ya umarta kasancewar shi...