Na’ibin masallacin juma’a na Aramma Abubakar Dan Tsakuwa dake unguwar Ja’en Yamma (B) a karamar hukumar Gwale a jihar Kano, Mallam Muhammad Sabi’u Musa (Shauki Harazimi),...
Hukumar gasar tseren Mota ta Formula 1 ta gargadi direban motar Ferari Charles Leclerc sakamakon karya ka’idojin dokar gasar da ya yi a kan matakan kariyar...
Limamin masallacin juma’a na Haruna Tahir da ke unguwar Gyadi-Gyadi, Malam Muhammad Lawan Musa ya ce, wajibi ne ga musulmi ya san rukunan musulunci da kuma...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjidul Quba da ke unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su yi hakuri da...
Wata Kotun Majistri dake zaman ta a Leeds ta kasar Ingila ta ci tarar dan wasan gaban Sheffield United, Mc Burnie hard ala dubu 28,500 sakamakon...
Kyaftin din ku ngiyar kwallon kafa ta Liverpool, Jordan Henderson ba zai kara buga gasar Firmiyar kasar Ingila ban a wannan kaka, sakamakon rauni da ya...