Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta jihar Kano (SACA), ta ce, gwamnati za ta kara inganta asibitocin jiha tare da sanya kayan gwaji...
Gwamnatin tarayya ta ce, akalla al’ummar kasar nan miliyan goma sha takwas ne suke fama da nau’ikan cutar hanta wato Hepatitis. Shugabar shirin dakile cututtuka da...
kungiyar kwallon kafa ta Valencia ta nada Javi Gracia a matsayin sabon mai horas da ita na tsawon shekaru biyu a cikin kwantiragin da su ka...
Tsohon Kocin Manchester United, Alex Ferguson ya ce Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya sa ya farka daga bacin da yake yi sakamakon sanar da shi lashe...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Mariano ya kamu da cutar Covid-19 bayan gwaji da a ka yi masa a yau Talata. Dan...
Dan wasan gaban kungiyar Paris St-Germain, Kylian Mbappe ba zai buga wasan daf da na kusa da na karshe ba a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce, gwamnatin tarayya ta samu kudaden shiga daga bangaren harajin kayayyaki wato VAT cikin watanni shida na farko na wannan...
Dan wasan kungiyar Liverpool, Adam Lallana ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru uku a sabuwar kungiyar sa ta Brighton and Hove Albion. Dan wasan mai shekaru...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bai wa bangaren tsaro fifikon da ya dace da shi...
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta tabbatar da mutuwar wata mata tare da ‘ya’yanta guda hudu a yankin birnin tarayya Abuja sakamakon mamakon...