Mahaifin gwamanan jihar Kwara, kuma mutumin da ya fara zama lauya a arewacin Nijeriya, Abdurrahman Abdurrazak ya rasu. Alhaji Abdulganiyu Folorunsho Abdulrazak SAN, marigayin, a cikin...
Kungiyar ‘Yan tifa masu dakon yashi a jihar Kano, ta nemi gwamnatin jihar da ta tallafawa kungiyar wajen tsaftace sana’ar ta tare da alkinta muhalli musamman...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci al’ummar da ke zirga-zirga a yankin kasuwar Kantin Kwari da su baiwa masu gudanar da aikin gada a wajen hadin kai...
‘Yan wasan Afrika wadanda su ka fito daga kasashen Masar da Guinea da kuma Senegal da Kamaru kuma Kenya, sun zama ‘yan wasan farko a kasashen...
Al’ummar da ke gudanar da kasuwanci a kusa da Toll Gate da ke kan titin zuwa Zaria, sun bayyana jin dadin su a kan yadda gwamnatin...
Kocin Chelsea, Frank Lampard ya bayar da hakuri a kan takaddamar da su ka yi da mai horas da Liverpool Jurgen Klopp da kuma ‘yan wasan...
Tsohon shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC, kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala...
Kungiyar kwallon kafa ta Leyton Orient wadda take taka leda a ajin mataki na biyu a kasar Ingila, ta karbi bakwancin tsohon dan wasan Barcelona da...
Jam’iyyar PDP a jihar Kano ta yi nasarar karbar kujerar dan majalisar dokoki mai wakiltar karamar hukumar Rogo, Magaji Dahiru Zarewa na jam’iyyar APC, wanda Jibrin...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa za a fara gasar Firimiya ta bana a ranar 12 ga watan Satumba. Kakar ta bana...