Kungiyoyin kwallon kafa a jihar Kano sun yi maraba da nadin da gwamnatin Kano ta yi wa Ibrahim Mu’azzam Madaki a matsayin mataimakawa gwamna a harkokin...
Liverpool Gandun Albasa ta yi canjaras da FC Jalayi Hausawa a wani wasan sada zumunci da kungiyoyin su ka fafata a yammacin ranar Alhamis a filin...
Tsohon wakilin al’ummar karamar hukumar Birni a zauren majalisar wakilai ta tarayya, Abubakar Nuhu Danburan, ya kalubalanci salon kamun ludayin gwamnatin APC, na gaza sauke hakkin...
Babban limamin da yake kula da masallatan Makah da Madinah, Sheikh Abdulrahman Al Sudais ya umarci da a fasara hudubar ranar Arfa da harsuna guda 10...
Shugaban gamayyar kungiyoyin ‘Yan Tebura a kasuwar Kantin Kwari, Muniru Yunusa Dandago, ya shawarci manyan attajiran kasuwar, da su daina mamaye wurare su na tura masu...
Limamin masallacin juma’a na margayi Musa Dan jalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ce, Da matasan matan yanzu za su yi...
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano ta ce, za ta bai wa sabon babban Mataimakin Gwamna kan yada labarai Shehu Isah Direba, duk wani hadin Kai...
Mai horas da Arsenal, Mikel Arteta ya taya sabon kocin Villareal Unai Emery murnar samun aiki da ya yi a kungiyar a matsayin sabon mai horas...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Karl-Heinze Rummenigge ya ce har yanzu kungiyar sa ba ta samu wani tayi ba a kan dan wasan ta...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan kasafin kudin da a ka yi wa gyara sakamakon kalubalen da a ka fuskanta...