Kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a filin Hockey karkashin mai shari’a Aminu Muhammad Kani a yau Laraba ta cika da tarin mata wadanda su...
Lauyan nan mai zaman kansa a jihar Kano, Barrista Umar Usman Dan Baito, ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, da su sauya tunanin...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da soke dukkan bukukuwan Sallah da a ka saba yi na babbar sallah a kokarin ta na tabbatar da samun...