Liverpool Gandun Albasa ta yi canjaras da FC Jalayi Hausawa a wani wasan sada zumunci da kungiyoyin su ka fafata a yammacin ranar Alhamis a filin...
Tsohon wakilin al’ummar karamar hukumar Birni a zauren majalisar wakilai ta tarayya, Abubakar Nuhu Danburan, ya kalubalanci salon kamun ludayin gwamnatin APC, na gaza sauke hakkin...