Dan wasan Manchester City wanda yak e taka leda a tsakiyar fili, Kevin de Bruyne, ya zama gwarzon dan wasan Firimiya a bana. Dan wasan mai...
Mai tsaron ragar Bayern Munich, Manuel Neuer ya ce abun takaici ne a ce an zurawa mai dan kasar Jamus kwallaye 8 a raga, Marc-Andre ter...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada umarnin a karawa daliban jihar Kano alawus da ta ke biyan su, kasancewar wanda a ke basu a yanzu...
Kwalejin kimiyya da fasaha da ke jihar Kogi ta kori dalibai 25 da a ka kama da satar jarrabawa. Jami’ar hulda da jama’a da ke kwalejin,...
Limamin masallacin Juma’a na Usman bin Affan da ke kofar Gadon Kaya Dr Abdallah Usman Umar Gadon Kaya ya ce, ba laifi ba ne dan saurayi...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta tabbatar da cewa shugaban da yake kula da harkokin wasan kwallon kafar kungiyar, Raul Sanllehi ya ajiye aikin sa. Tsohon...
shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Josep Maria Bartomeu ya ce a mako mai kamawa ne kowa zai san makomar sa a kungiyar kwallon kafa Barcelona....
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya zama gwarzon koci a kasar Ingila a gasar Firimiyar bana. Klopp ya samu nasarar lashe kyautar ne bayan da...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta ci tarar kungiyar kwallon kafa ta PSG ta kasar Faransa sakamakon kin fara wasa da ta yi da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta daga likafar sababbin asibitocin masarautun Kano domin ganin sun taimaka wajen rage cunkoso a asibitocin birni dake cikin birnin...