Wani likita da ke asibitin kashi na Dala Dr. Muhammad Chiroma ya ce, mafi yawan raunin laka da ke a samu nada alaka da yadda al’ummar...
Dan wasan bayan kasar Brazil, Yhiago Silver ya rattaba kwantiragin shekara guda a sabuwar kungiyar sa ta Chelsea. Silver, mai shekaru 35, ya bar tsohuwar kungiyar...
Dan wasan gaban kasar Faransa, Antoine Griezmann ya ce zai bar kungiyar sa ta Barcelona, tun kafin su fara haduwa da sabon kocin kungiyar, Ronald Koeman....
Dan wasan bayan Manchester United, Harry Maguire, ya ce idan ya bayar da hakuri ga mahukuntan kasar Girka kamar ma ya yarda ya aikata laifi Kenan....
Gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya ce, da zarar lokacin da aka ɗaukarwa wanda ya yi ɓatanci ga Annabi Muhammad da a ka yankewa...
Mai horas da Arsenal Mike Arteta ya ce kungiyar san a daf da cimma yarjejeniya da dan wasan gaban sa, Pierre-Emerick Aubameyang, domin ya sabon ta...
Kungiyar kwallon kafa ta SS Lazio a kasar Italiya ta dauki sabon mai tsaron raga Pepe Reina daga kungiyar kwallon kafa ta AC Milan. Reina mai...
Wani malami a sashen koyar da shari’a ta Jami’ar Bayero da ke Kano, Dakta Nuhu Musa Idris, ya yi kira da a duba wasu dokokin da...
Wani Malami a jihar Kano Shaikh Isah Muhammad Abubakar ya ce, ba dai-dai ba ne yadda wasu mutane ke aikata dabi’ar yi da mutane musamman a...
Tsohon shugaban kungyar kwallon kafa ta Real Madrid, Ramon Calderon ya ce a na sa ran Barcelona za ta iya amincewa ta rage farashin dan wasan...