Akalla mutum 22 ne harin ‘yan bindiga ya kashe a jihar Kaduna, da daren ranar Laraba, yayinda da dama suka jikkata daga cikin wasu kauyuka da...
Dan wasan Manchester, Eric Garcia ya ce zai bar kungiyar bayan kin sabanta kwantiragi a kungiyar. Garcia ya fadawa mai horaswar Pep Guardiola cewa ba zai...
Kocin Manchester City, Pep Guardiola ya gargadi kungiyar cewa da su kara zage dantse domin tunkarar gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai. Kocin na wannan...
Wani hatsarin mota da ya afku a titin Panshekara da ke yankin karamar hukumar Kumbotso ya haifar da asarar rayuka da kuma raunata wasu. Hatsarin ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta yi martani kan furucin gwamnan jihar Aminu Bello Masari, na cewa ‘yan sanda 30 ne kadai ke aikin bayar da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce ta dauki wannan lokaci na damina ne domin yin gangamin yakar Zazzabin cizon sauro kasancewar an fi samun masu...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci shugabannin makarantu masu zaman kan su da su saukakawa iyaye wajen biyan kudin makaranta duba da yanayin da a ke ciki...
Shalkwatar tsaron Najeriya ta mayar da martani ga gwamnan Borno, Babagana Zulum, kan zargin cewa sojoji ne suka da alhakin harin makon jiya da aka kaiwa...