Matasan da su ka farwa wani shari’i saboda daukar fansa a unguwar Bachirawa Madugu tuni suna hannun jami’an ‘yan sanda domin gudanar da bincike. Sakataren kungiyar...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Sheikh Muhammad Umar Abu Muslim ya ce, iyaye su rinka sa’ido a kan ‘ya’yan su wajen lura da lokacin...