Sarkin na Karaye ya bayyana goyan bayan sa ya yin da yake tarbar kwamishiniyar kula da al’amuran mata ta jihar Kano Dr. Zahra’u Muhammad Umar a...
Wani matashi mai sana’ar kafinta da kuma sana’ar sayar da kwaya, mai suna Nasiru Musa da ke unguwar Hotoro mai kimanin shekaru 32, ya gurfana 68,...
Kotu ta ci gaba da sauraron shari’ar dan wasan bayan Manchester United, Harry Maguire a Tsirburin Syros dake kasar Girka. Lauyan dan wasan bayan, Alexis Anagnostakis,...
Babban Kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibni Sina ya ce, hukumar Hisba za ta tura dakarun ta zaman din din din wurin shakawata...
Kotun majistret mai lamba 72 Karkashin mai sharia Aminu Gabari ta aike da matashin nan Abu Jika gidan gyaran hali. Abu Jika mazaunin unguwar Tudun rubudi...
Wani matashi mai suna Bashir Abdullahi ya gurfana a kotu mai lamba 47 karakshin mai shari’a Huda Haruna Abdu da ke Gyadi-gyadi a kan tuhumar shiga...
A na zargin wasu matasa biyu sun dauki wata matashiya mai suna Fatima Auwal Gobirawa sun kai ta wani gida sun haike mata bata cikin hayyacin...
A na zargin wata mata da ta samu juna ba ta hanyar aure ba, kafin ya isa haihuwa ta barar da shi ta je wani Kango...
Hukumar tace fina finai ta jihar Kano ta ce, ba zata lamunci yadda masu yabon fiyayyan halitta annabi Muhammad S A W su ke wuce gona...