Dan wasan gaban kasar Faransa, Antoine Griezmann ya ce zai bar kungiyar sa ta Barcelona, tun kafin su fara haduwa da sabon kocin kungiyar, Ronald Koeman....
Dan wasan bayan Manchester United, Harry Maguire, ya ce idan ya bayar da hakuri ga mahukuntan kasar Girka kamar ma ya yarda ya aikata laifi Kenan....