Kungiyar Manchester United na daf da daukar dan wasan tsakiyar kasar Holland Donny van de Beek. Mai horas da kungiyar Ole Gunner Solskjaer ya mayar da...
Dan tseren mota, Lewis Hamilton ya ci gaba da mamaye gasar tseren mota da a ke gudanarwa ta Grand Prix a kasar Belgium bayan da ya...
Kungiyar manyan ma’aikatan Jami’o’i ta kasa SSANU ta ce, idan har gwamnatin tarayya ta bude makarantun kasar nan ba tare da cika ma ta alkawuranta ba,...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da ma’aikatar lura da al’amuran addinai a gidan Murtala da ke Kano a ranar Litini. Ya ce,...
Wata mata mai suna Hadiza Hamdan da Leburorin da ke yi mata aikin gini sun gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Shahuci karkashin mai...
Wani matashi dan unguwar Yalwa da ke karamar hukumar Dala a jihar Kano, a na zargin ya tsere daga dakin ajiye masu laifi na kotu, inda...
Al’ummar karamar hukumar Gwale a jihar Kano sun yi kira da al’umma da su jajirce wajen gyaran makabartu a lokacin Damina, domin zai magance matsalolin da...