Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta dauki mai tsaron raga Emiliano Martinez daga Arsenal a kan kudi Fam miliyan 17. Martinez mai shekaru 28 dan...
Hukumar shirya gasar Firimiyar kasar Ingila ta tabbatar da cewa wasu daga cikin ‘yan wasa Hudu a gasar sun kamu da Covid-19, bayan da sakamakon gwajin...
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa, Jack Grealish, ya rattaba sabon kwantiragi a kungiyar sa har na tsawon shekara biyar. Dan wasan mai shekaru...
Gidauniyar Empathy mai tausayawa da tallafawa al’umma da ke jihar Kano ta ce, duk mutumin da ya amsa sunan sa musulmi ya kuma sanya hannu domin...
Masanin kimiyyar siyasa da ke Jami’ar Bayero a jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, mulkin dimukaradiyya a yankin Afrika bai yi tasirin da za...
Limamin masallacin Juma‘a na Usman Bin Affan dake Gadon Kaya Sheikh Ali Yunus ya ce, rashin ilimin zamantakewar aure da rashin kai zuciya nesa a ma’aurata...
Wata mata mai sayar da abinci a jihar Kano, wadda jarin ta ya karye saboda halin matsin rayuwa da ake ciki, ta kai ‘yar aikin ta...
Shugaban kasuwar Kantin Kwari, Alhaji Sagir Wada Sharif, ya bukaci ‘yan kasuwar Kantin Kwari su bayar da hadin kai da goyan baya, domin gudanar da ayyukan...
Kotun majistret mai lamba 36, karkashin mai shari’a Umma Kurawa, ta ci gaba da sauraron sharfi’ar Amina Yakubu mazauniyar karamar hukumar Dambatta wadda a ke zargi...
Shugaban kungiyar da ke rajin taimakawa matasan jihar Kano domin shiga aikin damara, Potential Recruit Kano, El-Jamil Danbatta ya ce, kungiyar su a bana ta tallafa...