A ranar 30 ga watan Satumbar nan ne Shugaban Hukumar KAROTA Baffa Babba Dan-Agundi zai gurfana gaban kotun majistiri mai lamba 20 da ke nan Kano,...
An kammala muhawarar farko cikin muhawarori uku tsakanin shugaban Amurka Donald Trump na jam’iyyar Republican da abokin hamayyarsa, Joe Biden wanda ke neman kujerar shugabancin kasar...
Gwamnatin Nijeriya ta ce ta fara wani shirin rage cunkoso a gidajen yari ta hanyar sakin kananan yaran da ke tsare a wannan lokaci na annobar...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Legas a kudancin Najeriya, ta tsayar da ranar 15 ga Disamba don sauraron karar da ke neman a dakatar...
Gwamnatin Najeriya ta ce nan ba da dadewa ba za a cimma matsaya tsakaninta da kungiyar malaman jami’o’in kasar wato ASUU. Wata hira da ya yi...
Majalisar kansiloli ta karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, ta dakatar da shugaban karamar Alhaji Kabiru Ado Panshekara bisa zarginsa da karkatar da wasu kudade. A...
Abinda ke ciwa masu ababen hawa tuwo a kwarya shine yadda jami’an Hukumar kan kwace makulli, ko kuma shiga abun hawan mutum da sunan za su...
A ranar 30 ga watan Satumbar nan ne Shugaban Hukumar KAROTA Baffa Babba Dan-Agundi zai gurfana gaban kotun majistiri da ke nan Kano, sakamakon zargin sa...
Dan wasan tsakiyar kungiyar Liverpool, Thiago Alcantara ya kamu da cutar Corona. Dan wasan mai shekaru 29, yanzu haka ya killace kansa a gida kamar yadda...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta bukaci al’umma da su daina kyamatar masu laifi ta hanyar jawo su a jiki tare da...