Babbar kotun jiha mai lamba 4, karkashin mai shari’a Dije Abdu Aboki ta sallami wani matashi mai suna Saifullahi Haruna Kabo tare da wanke shi. Matashin...
Hukumar kula cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, ta rufe wasu wuraren kula da lafiyar al’umma sakamakon rashin kwararrun ma’aikata da kuma gudanar...
Hukumar gudanarwa ta kwalejin kimiyyar da fasaha ta Jihar Kano, ta ce sun fito da sabon tsarin bai wa dalibai guraben karatu da nufin kawo karshen...
Dilalin dan wasan gaban kungiyar Tottenham, Jonathan Barnett, ya ce dan wasa Gareth Bale, zai ci gaba da zama a kungiyar a matsayin aro. Bale mai...
Sakamakon karuwar cutar Corona da a ke samu a kasar Ingila, gwamnatin kasar ta tabbatar da cewa yanzu haka ta dakatar barin ‘yan kallo shiga filin...
Arsenal ta dauki mai tsaron ragar kungiyar Dijon ta kasar Faransa Runar Alex Runarsson. Mai tsaron ragar dan kasar Iceland mai shekaru 25 ya rattaba kwantiragi...
Kotun majistret da ke zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi karkashin mai shari’a Huda Haruna Abdu, ta gurfanar da wani matashi Abubakar Ibrahim mazaunin unguwar Kurna Babban...
Babbar kotun jiha mai lamba 4, karkashin mai shari’a Dije Abdu Aboki, inda gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa Saifullahi Auwal da Sulaiman Auwal...
Dattijuwar nan Maimunatu da ke yankin Fegin mata a karamar hukumar Minjibir, mai bukatar tallafin jari da kuma gyaran gida, bayan wasu mutane biyu sun taimaka...
Kotun majistret mai zamanta a Airport karkashin mai shari’a Hajiya Talatu Makama ta aike da kansilan mazabar Bachirawa gidan kaso. ‘Yansanda ne dai suka gurfanar da...