Limamin masallacin Juma’a na Mas’alil Haram da ke unguwar Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso, Malam Abdullahi Hussaini ya ce, al’umma su guji yada jita-jita domin...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi ya ce, shugabanni wajibi ne su fito da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu matasa su kimanin 242 wadanda ake zargins u da laifuka daban-daban. Cikin matasan akwai wadanda aka kama...
Shahararren mawakin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Hamisu Breaker ya mika kan sa ga jami’an ‘yan sanda da yammacin ranar Alhamis biyo bayan karawa wani...
Erling Haaland da Jadon Sancho da kuma Ansu Fati na cikin jerin ‘yan wasa matasa 20 da za a baiwa kyautar matashin dan wasa ta Golden...
Dan wasan bayan kasar Ingila kuma dan wasan Manchester United, Harry Maguire ya kasance dan wasa na uku da a ka fara kora a filin wasa...
Farfesa Hafsat Abdullahi Ganduje, Mai Dakin Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ta samu shiga sahun ‘yan Najeriya kalilan da a ka girmama su da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin tallafawa daliban manyan makarantu da kuma bunkasa karatu. Babban mataimaki ga gwamnan Kano kan harkokin daliban Kwamarade...
Wani mai sana’ar nikan hatsi dake unguwar Hammawa a karamar hukumar Kumbotso mai suna Jamilu Rabi’u Abdullahi ya ce, su na fuskantar rashin samun nika a...
Kungiyar matasan unguwar Danbare da ke karamar hukumar Kumbotso, mai kokarin samar wa al’umma mafita a yankin na Danbare ta ce, za ta taimakawa jami’an tsaro...