Gamayyar malaman Addini da gamayyar kungiyoyi masu zaman kan sun nemi majalisar dokokin jihar Kano da ta yi dokar da za a hana koyar da darasin...
Al’ummar garin Dakasoye da ke karamar hukumar Garin Malam sun koka akan zargin kwace masu filin makabartar su da ake yunkurin yi. A zantawar su da...
Wani direban adaidaita sahu da ya gudu da kayan wasu fasinjoji mata a unguwan Na’ibawa bayan ya bukaci su sauka su tari daga cikin baburin nasa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin Kwamishinan ‘yan sanda CP Habu Ahmad Sani, ta bayar da umarnin bincikar ‘yan sandan da ake zargi da kashe matasa...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar birni a jihar Kano, Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada ya bukaci kwamishinan jihar Kano da ya rushe sashen ‘yan sanda na...
Toshon dan wasan bayan Barcelona da Liverpool, Javier Mascherano ya rataye takalman sa daga harkokin Tamaula. Dan wasan dan kasar Argentina mai shekaru 36 ya tabbatar...
Ana zargin wasu ‘yan sandan Anti Daba sun yi sanadiyar salwantar rayukan wasu matasa guda biyu a unguwar Sharada ‘Yar Kuka da ke karamar hukumar Birni...
Wani manomi a jihar Kano Malam Ali Sulaiman da ke yankin Kududdufawa a karamar hukumar Ungogo ya ce, tsadar taki ya bayar da gudunmawa wajen rashin...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da komawar dalibai ‘yan aji daya da na aji hudu na Sakandare makaranta a ranar Litinin mai zuwa. Kwamishinan Ilimi na...
Kungiyar Taimakon Juna Foundation Sharaɗa, ta ɓukaci iyaye da su ƙara kulawa da tarbiyyar ƴaƴansu, domin kaucewa zama babu sana’a. Mataimakin shugaban Harisu Sani ya bayyana...