Kotun majistrate dake zaman ta a jihar Kano, karkashin mai shari’ah Muntari Garba Dandago ta kori karar da Hukumar gudanarwar kasuwar Sabon ta shigar gaban ta,...
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a unguwar Kwana Hudu, da tuhumar aikata, laifukan cin amana da cuta wadanda suka...
Hukumar tattara kudin haraji ta jihar Kano ta yi karar wani Attajiri a jihar kan neman ya biya hukumar kudaden haraji da ya ki biya. A...
Kotun majistret mai lamda 1 dake zamanta a gidan Murtala karkashin mai shari’a Hajiya Lami Sani wani Dan Bijilante ya sake gurfana a kotun akan zargin...
Rundunar ƴan sandan Kano ta ce, zuwa yammacin jiya Laraba binciken da take yi kan zargin azabtarwa da cin zarafin wata ƴar aikin da ya yi...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta ce mutum 1,861 aka tabbatar sun harbu da cutar korona a fadin kasar jiya Laraba. Jihar Legas...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce sabon na’in kwayar cutar Corona da ke saurin yaduwa ta bazu a cikin kasashe da dama Sabon rahoto kan...
Rundunar sojan Najeriya ta tura sojoji mata dari uku zuwa babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja, domin inganta tsaro a yankin da aka samu rahotanni da dama...
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari,ya gana da sabbin manyan hafsoshin tsaron da aka nada, a fadar Villa da ke Abuja, inda ya umarce su da nuna kishin...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, ta dakatar da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Fagge Super Star, Safiyanu A Muhammad, bisa karya dokar hukumar da...