Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta fara gudanar da kamen matan dake kwana a wasu titinan jihar da kuma karkashin gada. Daraktar kula da walwalar mata...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Raula ta tabbatar da daukan sabon dan wasan ta mai suna Muhammad Abidina Yamadawa a kan kudi Naira dubu biyar. Cikin...
Hukumar kare hakkin masu Sayayya ta Jihar Kano CPC tare da hadin gwiwar Hukumar KAROTA sun rufe Kamfanoni 4 dake kan Titin Zungeru Kwakwaci, karamar hukumar...
Wasu matasa sun yi nasarar kama wasu da ake zargi da yunkurin satar wayar wasu ‘yan mata a Filin Sukuwa dake karamar hukumar Nasarawa, suka damka...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta umarci wasu mata da maza da ta kama a simame da ta kai a wurare daban-daban da su yi sallar...
Kungiyar Daliban Sharada SHASA ta kai ziyara Shelkwatar Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano dake unguwar Bompai domin taya mai magana da yawun Rundunar DSP Abdullahi Haruna...