Sabon shugaban kungiyar daliban unguwar Sharada dake karamar hukumar birni a jihar Kano, Bukhari Isa Sa’id, ya ce ya shirya tsaf domin sauke nauyin da ya...
Wasu mutane 3 yan gida daya sun rasu sakamakon tashin wata gobara a unguwar Rijiyar Zaki dake karamar hukumar Ungogo a daren jiya Lahadi. Hukumar kashe...
A ci gaba da gasar cin kofin Unity a jihar Kano, wakiliyar mu daga Fagen Daga Maryam Ibrahim Zango, ta aiko mana da labarin sakamakon wasannin...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce, tana nan kan yunkurinta na gyara duk wasu gidaje ko filaye mallakin gwamnati wadanda ba a amfani da su domin samarwa...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC, ta ce ta kammala rarraba kayayyakin da basa bukatar tsaro na zaben kananan hukumomin da za a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da taimakawa masu lalurar kwakwalwa a jihar Kano domin gudanar da rayuwa cikin jin dadi. Kwamishinan ayyuka...
Wata masaniyar al’adaun hausa a jihar Kano Dakta Asiya Malam Nafi’u ta ce, abin takaici ne yadda al’ummar hausawa su ka yi watsi sana’o’in su na...
Kotun jihar Kano mai lamba 3 karkashi mai shari’a Dije Abdu Aboki, aka ci gaba da shari’ar da gwamnati jihar Kano ta gurfanar da wani matashi...
Masu rangwamin hankali dake gidan ajiya na unguwar Dorayi a karamar hukumar Gwale sun gudanar da wasan kwallon Kwando a tsakanin masu lalular kwakwalwa na cikin...
Sarkin Alkaluman Kano Alhaji Ilyasu Labaran Daneji ya ce matukar hukumomin tsaro a Najeriya suna san kawo karshen matsalolin rashin tsaro a yankin Arewa ya zama...