Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci masu masana’antun da suka durkushe a jihar da su yi amfani da damar da kungiyoyin bunkasa tattalin arziki...
Kano Warriors FC 1 Tarauni Babes 0 Ja ko kore 2 Kaura Goje United 0 Gwammaja City 3 Black Eagle Rimin Kebe 0 Gama Central 0...
Samba Kurna FC 2- 1 Asosa Kurna FC Tahir FC 2- 2 Sky Tawayya FC Leaders FC 3- 1 Kano United A gasar kofin Habu PA....
Babbar kotun shari’ar musulinci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraron karar wani matashi da ake zargi da yin shiga...
Shugaban makarantar sakandiren Adamu Na Ma’aji da ke karamar hukumar Gwale a jihar Kano Malam Sadisu Musa Mandawari ya ce, wasu iyayen ba su dawo da...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta bude babban gidan ajiya da gyaran hali na garin Janguza a cikin shekarar 2021. Shugaban gidajen ajiya da gyaran hali...