Kungyar kwallon kafa ta Gyadi-Gyadi Kudu ta samu nasara a kan kungiyar kwallon kafa ta Unguwar Gano da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Raula dake unguwar Diso a karamar hukumar Gwale a jihar Kano, ta dauki sabon mai horaswa Sani Tijjani Ljunberg. Manajan kungiyar...