Ƙungiyar Nagarta a jihar Kano ta ce, iyaye sai sun ƙara kulawa da shige da ficen ƴaƴansu, domin kaucewa faɗawarsu cikin halin shaye-shaye. Shugaban kungiyar Aminu...
A gasar cin kofin Unity na kakar 2020 da 2021 da ake fafatawa a jihar Kano. Kungyar kwallon kafa ta Zoo United ta yi rashin nasara...
Kwararre a wasan kwallon Golf, Lawan Malam, ya ce yanzu haka ‘yan wasa da dama a Nijeriya wanda suka yi ficce a harakar. Lawan Malam, ya...
Babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai shari’a Lawan Wada Mahmud ta zartas da hukuncin kisa a kan wasu matasa 2 da aka samu...
Babban limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sanda da ke Bompai SP Abdulkadir Haruna ya bukaci matasa da su bayar da gudunmawa wajen zabar shugabanni...
Babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin mai shari’a Justice Lwan Wada Mahmud ta zarce hukuncin kisa ga wasu matasa guda biyu sakamakon samun su da...
Wani malami da ke tsangayar koyar da aikin noma a jami’ar Bayero a jihar Kano, Kwamared Adamu Abubakar ya ce, amfani da Turoso a gona a...
Kungiyar kare hakkin dan adam da jin kai ta kasa ta Global Community For Human Right Network ta ce, ba ta ji dadin zargin da ake...