Wani matashi mai suna Umaru Yahaya mazaunin layin Kuka Sani Mai Nage (A), a jihar Kano, ya tabbatar mana da cewa Namijin Agwagwar (Toro) da ya...
Gasar Division One. Dakata un ited ta doke chiromawa united da ci 1 da nema. City star Darmanawa ta samu nasara da ci daya da nema...
Dan wasan kwallon Golf a jihar Kano, Abdulkadir Kamil, ya zama zakara a gasar kwallon Golf na Dan Adalan Zannan Kazaure. Wasan an gudanar da shi...
Alkalin babbar kotun shari’ar Musulinci dake Kofar Kudu Ustaz Ibrahim Sarki Yola ya fara sauraron karar wani matashi da ake zargi da laifin sojan gona a...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC ta tabbatar da cewa idan a ka samu manoma na amfani da sinadirin Calcium Carbide, wanda ake likin...
Hukumar KAROTA ce ta umarci ‘yan kasuwar Gada dake yankin Rijiyar Lemo a karamar hukumar Fagge, cewa da su tattara kayayyakin su sakamakon sun cushe kan...
Ma’aikatan jami’ar Bayero a jihar Kano, sun kasance a cikin jerin ma’aikatan jami’o’in Nijeriya a kan wata zanga-zangar lumana da su ka gudanar a safiyar ranar...