Na’ibin masallacin juma’a na Masjid Quba a unguwar Tukuntawa, Ahmad Muhammad Ali, ya hori al’umma da su yi aiki kyawawa su kuma watsar da mumunan aiki,...
Wani Labanese haihuwar jihar Kano wanda ake kira da Kwara, Ahmad Akar, ya ce ya buga wasannin kwallon Golf a Kano da ma kewaye. Akar ya...
Mai martaba Sarkin Karaye, Alhaji Dr Ibrahim Abubakar na II ya nada Alhaji Saleh Musa Saleh Kwankwaso a matsayin Makaman Karaye hakiman gundumar Madobi tare da...
Ministan harkokin noma, Sabo Muhammad Na-nono ya ce dole ne manoman shinkafar da suka amfana da tallafin kayan noma na gwamnatin tarayya da ta raba, da...
Rukuni na 1 FC Yola 0-1 Dakata United Ayaga Action 3-3 Kofar Mata United Chiromawa United 1-1 FC Raula Rukuni na 2 Koki United 0-1 Unity...
Sakamakon gasar cin kofin Unity na ranar Alhamis da a ka fafata a jihar Kano. Kano Rovers 5-0 Good Hope FC Kawo Warriors FC 1-1 Kano...